Labarin Wata Saniya
Danielle Bruckert
Danielle Bruckert

Ga saniya. Saniya ba ta da damuwa.

1

Cikin wuni, saniya ce kamar kowace saniya.

2

Tana wasan jirgin kara.

3

Tana buga cikin wani ƙwallo.

4

Amma da dare saniya ce mai ban shawa.

5

Tana ceton rayukka.

6

Tana yaƙar ta'addanci.

7

Idan ka rufe idanunka, kuma ka nemi wata buƙata.

8

Saniya tana iya kuma kai ma ziyara!

9

Ƙarshe.

10
You are free to download, copy, translate or adapt this story and use the illustrations as long as you attribute in the following way:
Labarin Wata Saniya
Author - Danielle Bruckert
Translation - Plan Niger - Projet NECS - Usaid
Illustration - Danielle Bruckert
Language - Hausa (Niger)
Level - First words