Tabarmar Ta Masumman Ta Akai
Ursula Nafula
Catherine Groenewald

Lokacin da Akai take yarinya, ma'aifiyarta na shimfiɗe ta saman wata kyakkyawar tabarma. Tanti Akai ta saƙa wannan tabarmar ta masumman da kaba.

1

Launin tabarmar ya fito sosai: Bula, ruwa hoda, tsanwa. Ba tabarma ba ce kamar kowace tabarma da ke cikin É—akinsu.

2

Ƙasar kewayen gidan a bushe take, ka zafi ka kuma tsakkuwa. Ana ganin kunamu da micizai wani lokaci. Akai tana kiyaye ma wannan ƙwarirrika.

3

Ma'aifiyarta tana cewa: "Wannan tabarmar tana kare ki da miyagun abubuwa."

4

Akai yarinya ce mai ilimi. Ta san inda rijiya ma fi kusa take.

5

Kuma ta san inda garin kakarta yake. Takan je wani lokaci don ta sha nonon taguwa.

6

Wata rana, ba ta yi sa'a. Sai ta tafi gari kakarta, bisan hanya sai ta ɓace cikin duwatsu. Tsoro ya kama ta.

7

Wata rana, ba ta yi sa'a. Sai ta tafi gari kakarta, bisan hanya sai ta ɓace cikin duwatsu. Tsoro ya kama ta.

8

Ka mafarkin da ta yi: Ta kwance saman tabarmarta. Kakar ta miƙa mita nono taguwa cikin wani kopi. Lokaci ta miƙo hannu ta amsa sai ta farka.

9

Akai ta buÉ—e idonta a hankali. Lokacin da ta É—aga kai, sai ta ga wani tsuntsu bula saman wani reshe.

10

Da Akai ta tashi, tsuntsu ya hira ya gwada mata hanya. Akai ta bi tsuntsun.

11

Akai ta zo wani wuri inda hanya ta rabu biyu (2). Tsuntsun ya yadda wani guntun tabarma mai kama da tabarmar Akai.

12

Da ta É—auki guntun tabarmar, Akai ta ga shaidar sawu ma'aifiyarta. Can gaba kuma sai ta ga rijiyar da suke janyo ruwa.

13

Ƴan uwanta su waƙa suna rawa don sun tarbe ta. Sun yanka akuya sun gasa don murnar ganin Akai ta komo.

14

Akai ta zamna saman tabarmarta kuma fara cin naman da aka gasa.

15
You are free to download, copy, translate or adapt this story and use the illustrations as long as you attribute in the following way:
Tabarmar Ta Masumman Ta Akai
Author - Ursula Nafula
Translation - Plan Niger - Projet NECS - Usaid
Illustration - Catherine Groenewald
Language - Hausa (Niger)
Level - First sentences